Yadda zaka cika sabon tallafin NSEIP wato National social empowerment scheme
Shidai wannan shiri tallafine da za a bawa mutane yan Nigeria daga shekara 18- harzuwa shekara hamsin da biyar
Sannan anshine domin samawa kananan yan kuwa haryan rance mai sauki batareda wani wahalabah da kuma tallafi wato kyauta
Sannan za a bada kudine mafi karanci dubah dari biyar ka masu matsakartan masana antu a karon farko na shirin kenan
Abubuwan da ake bukata kafun mutum yasamu daman cikawa sune
Government issued ID card
Sai National I'D card
Sannan yakasance tsakanin shekara 18-zuwa 55
Dole yakasance yanada zama a Nigeria
Dole yakasance yanada banki dayake Nigeria a bankunan yan kasuwa na Nigeria
Yadda zaka cika shine
Kashiga http://nseip.com/apply/ idanka shiga zaka cike form din kasa sunan ka da bvn, NINda kuma sauran bayanai saika submit dole ne kasamu browser mai kyau kar kanayi ta tsaya.
Sannan ka tabbar kasa email da lambar wayanka daidai sannan wurin zaman categories idan ba kada register na kamfanin ka yanada kyau ace ka zabi household inkuma kanadashi saika badi SME koh enterprises.
Allah ya bada sa a
©️A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
0 Comments