INEC TACE HAR YANZU ABBA KABIR YUSUF TASANI A MATSAYIN DAN TAKARA A KONO A JAM IYAR PDP

Hukumar zabe me zaman kanta ta kasa, tace har yanzu Abba kabir Yusuf tasani a matsayin Dan Takarar Gwamnan Jamiyyar PDP na Jihar kano.
Mai Magana da yawun hukumar Mista Festus okoye ya tabbatar da hakan yayin zantawa da gidan Jaridar Daily Nigerian' ta wayar tarho, Mista okoye yakara da cewa har yanzu baa kawo musu wata shaida ta cewa an canja Abba ba , kuma koda an basu takarda daga kotu sai sashensu na bangaren sharia ya nazarci takardar kafin su yanke Hukunci.
 Wannan dai na zuwa bayan da wata babbar kotu dake Kaduna ta soke zaben fitar da gwanin da jam'iyyar PDP tayi wanda hakan ya ba Abba Kabir Yusif din nasara. Kotun dai ta bada kwanaki sha huďu (14) ga jamii

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)