Yadda zakayi registan katin zabe a online

 Hukumar zabe ta Nigeria wato INEC to soma registan masu zabe da kuma wanda zasu chanza mazaba ko kuma chanja bayanai ko dubawa koh PVC ya fito, duk ta online saboda guddun cinkoso ya wurin yankan tafin zabe saboda annobar corona. 

INEC registration 2021


Yadda abun yake shine da farko kashiga https://cvr.inecnigeria.org/ idan ka shiga sai ka danna get started kana dannawa zai kaika wurin da zaka zabi mai kake so kayi kamar hoton kasannan 


Na farko start new registration shine wanda idan mutum baida katin zabe yanoso yayi zaije ya cika wurin cikawan kuma ana bukatan suna da email email din dole yazama yana aiki domin zasu turo verification link ta email din idan kayi verified na email din sai su baka dama ka cigaba da registration sannan dole saikaje idan ake thumbprint kayi.

Na biyu shine TRANSFER wanda idan kanaso ka chanja mazaba wato inda kake zabe kano ka chanza shi zuwa wani wuri daban 

Na uku INFORMATION REVIEW shikuma shine yadda zaka duba information naka na katin zabe ma ana abunda ka cika a katin zabenka da kake amfani dashi 

Na hudu LOCATE REGISTRATION CENTERS shikuma amfaninsa shine mutum yayi locatin na registration center da yake kusa dashi wato office din INEC dayake kusa dashi domin karisa registration nashi 

Na biyar INFORMATION UPDATE shikuma amfaninsa shine idan mutum yanaso ya chanza wani abu da yasa ajikin katin zabensa saiya shiga yacike 

Na shida shine UNCOLLECTED PVC idan kayi register katin zabe kuma baka samu PVC dinka ba wato permanent voters card saika shiga domin gane ainahin inda katin yake 

Na bakwai LOSS OR DAMAGED PVC idan mutun yarasa katin zabensa kuma yana so ya sake koh kuma katin yayi dameji saiya shiga domin sake wani. 

Wadannan sune abubuwan da suke cikin portal din wanda mutun zai iyayinsu ta online ba tareda yasha wahala ba.

✍️✍️✍️©️A.I.H

Allah ya bamu sa a.

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join Telegram channel namu 

Post a Comment

6 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)