Free Browsing

YADDA ZAKA SAYA DATA MAI SAUKI A MTN

Assalamu alaikum barkanmu da warhaka batareda bata lokaciba zamuyi bayani akan yadda zaka saya data mai sauki
250mb akan 100 3days
1gb akan 200 7days
4gb akan 1000 30days

Yadda zaka saya kawai ka danna. *131*65#
Saika zabi wanda kakeso

Note: Amma bakowanne sim yakeyiba mafi yawanci yanayi ne akan sim din da akayi wata ko fiyeda haka bareda anyi recharging ba ma ana layinda akebada welcome back bunus wanda inkasa dari za abaka 2000 500 callz 1500 data.

Allah ya bada sa'a.

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)