Yadda zaka cirewa photo background a wayanka

 Yadda zaka cirewa photo background a wayanka na android da kanka kasa wanda kakeso.

Related: How to unbanned your WhatsApp Number quickly and easy

How to remove pictures background in just a seconds

Yawancin mutane suna daukan photo a waya kuma sunaso su cire background na wannan photo su chanja shi zuwa wani dabam amma wasu basu san cewa zaka iya yi da wayankaba saidai da computer to yanzu ga hanya mafi sauki da zaka yi wannan abun ba tareda ansamu wani matsalaba.

Da farko zamu fara da cire background na photo wanda daga nan zaka daura wanda kake so 

Da farko ka shiga nan https://www.remove.bg/ kana shiga zaka ga inda aka rubuta upload saika taba kansa zaikaika inda zaka dauko photon acikin wayanka saika dubah inda photon yake ka dauko saika taba kan photon kana tabawa daganan zakaga auto ya cire ma wannan background din cikin sauki saika dannan kan download saika dakko photon da ka cirewa background din akan wayanka shikenan ka gama da cire background na photo

Abun da yasah mukayi aiki da wannan shine yafi sauki duk aciki wanda ba saika sha wahala ba koh kuma ka iya computer kawai mb kake buƙata ba ruwanka da computer

Sai yadda zaka daura photo akan wani background daban banda wanda ka cire kasa wanda kake so 

Da farko da akwai app da ban da dan da ake aiki dasu domin cire saka background ko kuma ince photo editing koh graphic design kuma duk a wayan android 

Zaka shiga play store kayi downloading na PIXEL LAB application inkayi downloading nasa saika bude ka shiga zakaga cikin ya bude kaman haka 


Kana shiga saika taba inda aka rubuta wannan plus din saika dannan zai kaika kan gellary na wayanka kadakko photon da ka cirewa background saika taba kansa kana taba kansa 

Zaikaika inda zaka daidaita hutun kayi cropping nasa saika dannan OK 

Saika idan kanaso ka chanja colour ne kawai na abun ma ana kanaso bayansa ya zama jaa ko kore koh blue saika taba kan Saika taba inda aka rubuta arrow nan idan ka taba zakaga inda akarubuta colour a jerin abubuwan da zasu fitto saika taba kaan kalan da kakeso saikasa a wurin shikenan kaga anan zaka iya yin passport a wayanka kawai printing zakaje kayi shikenan

Sai wanda kake so kasa wani background daban kaman kadan hoto kana so ka canja bayan gaba daya to shi idan ka dakko photon a gallery wayanka 


Saika taba inda yayi kaman circle dinnan kana tabawa a abubuwan da zasu fito saika dubah inda akarubuta import saika taba daga nan zai kaika cikin gallery na wayanka saika dakko photon da kakeso kasa a bayan naka saika taba kansa kana tabawa zakaga yazo kan screen na wayanka


Saika danyi gefe kadan zakaga inda aka rubuta TO BACK saika taba daga nan zakaga photon naka ya koma baya shikenan ya zauna a background dinka saikasaita su daidai yadda kakeso kayi saved dinshi a photo zuwa gallery wayanka. 

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments