Yadda zaka duba koh ka samu Tallafin Nirsal Non interest loan

 Yadda zaka duba koh kasamu Tallafin corona wadda babu kuddin ruwa a ciki wato Non interest loan na NIRSAL MICROFINANCE BANK TCF da AGSMIES.


Muhimman bayini ga wanda suka ciki sabon tsarin Nirsal non interest loan TCF 

An kaddamar da sabon Tallafin GEEP 2.0 tradermoni marketmoni da fermermoni 

Yadda zaka cika sabon Tallafin corona wadda babu kuddin ruwa

Kamar wasu suka sani wasu kuma basu sani bah Ammafara Approved na loan din Nirsal non interest wadda ake cika kwananan kama sati biyu da suka wuce kuma har yanzu ba agaba cikawa amma kuma wani abun da mutane basu zataba shine Approved din loan din da wuri don yanzu haka anakan Approved 

Amma wannan karon message suke turawa mutane yawanci zasu kuma ana tura musu message din Amma ba link din da zakaje ka accept.

Yadda zaka duba koh kasamu loan din koh mussamman idan aka turoma message amma ba link shine da farko ka shiga nan https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhouseholdofferletter/ idan kashiga a browser ka ka tabbatarda kasamu browser mai kyau idan kashiga kana shiga sai ka taba edit na browser ka saika kashiga kasa iya Reference number ka wato daga inda link din ya kare

 https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhouseholdofferletter/to anan zakasa reference number ka missali https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhouseholdofferletter/TCFNI558.... haka zakayi daga nan zaikaika inda zaka accept na Application naka 

To wurin accept din mataki ukune kuma dukka idan ka gama karantawa zakaje can kasa ka dannan i Agree saikai gaba har kaje na submit saika dannan submit shikena. 

Idan kasan lokacin cikewa ka cike sama da 500k a household Shiganan 

A.I.H 

Domin tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya 

Allah ya bada sa a

Post a Comment

7 Comments

 1. Idan kaman ta baka ajiye references number ya zaka yi KA ganta?

  ReplyDelete
  Replies
  1. A halin yanzu dai saida reference number amma kila zuwa gaba su bada wata daman koda bvn kila

   Delete
 2. To Wanda reference num yabata fa yayake shi

  ReplyDelete
 3. Idan Mutun yana so Ya Duba Ko Sunan Shi Ya Futo ya Zai Yi?

  ReplyDelete
 4. I filled this laon since one year no approve

  ReplyDelete
 5. Ni yanzu haka Anjima da yimin Approve Amma babu bayanin komai dan Allah yaxanyi ??

  ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)