Yadda zaka dawoda WhatsApp ɗi ka da aka rufe wato banned

 Yadda zaka dawoda WhatsApp ɗinka da aka rufe wato banned 

How to unbanned your WhatsApp number

Related: How to unbanned your WhatsApp number in easy way 

Yadda zaka saya data mai sauki 1500mb a naira ɗari biyu kachal a MTN Nigeria

Hukumar WhatsApp wato kamfanin meta wanda suka haɗa WhatsApp da Facebook Instagram, suna yawan kulle account na mutane domin saɓa doka wadda wani lokacin mutum baima san wani doka ya karya bah wamma zaiga anyi banned nashi 

Musamman masu amfani da GB WhatsApp koh FM da sauran ire iren haramtattun WhatsApp messenger sannan za a iya banned na normal WhatsApp ma da kake amfani dashi ko ko WhatsApp business duk za a iya indai ka saɓa dokoki koh mutane sukayi report naka 

Wani lokaci akan kulle WhatsApp ɗin na ɗan wani lokaci kaman misali ace 24hrs suce sai bayan awa ashirin da huɗu sannan abuɗema account ɗinka sannan akwai wanda kuma basa sama lokaci kawai za a banning ɗin kane batareda ansama limit nacewa zaka dawo amfani da WhatsApp ɗinka

Yadda zaka dawo da WhatsApp ɗinka da aka kulle 

Da farko akwai hanyoyi da yawa da zaka iya tuntuɓan WhatsApp gameda matsalolinka koh banned da akama za muyi amfani da contact form saboda idan an rufema WhatsApp zaka iya bin wannan hanyan 

Da farko zaka shiga https://www.whatsapp.com/contact/?subject=messenger zai buɗema kaman yadda kake gani a photon dake kasa Saika cike wannan form ɗin daki daki inkazo wurin message saika cewa an banned 🚫🚫🚫 na WhatsApp ɗinka misali *Hi there My WhatsApp number 08087289003 has been banned i think it's a mistake* saika taɓa kan next step ɗinnan 

Saika dannan kan send question kana taɓawa shikenan zai tafi zasu nunama thank you for sending message shikenan saika jira saƙo ta email ɗinka 

Kana ganin haka toh ka jira saƙo ta email ɗinka da kasa lokacin cike form din 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)