Yadda zaka samu certificate na CAC kyauta ba tareda ka biya koh sisi bah
Hukumar SMEDAN wato small and medium business enterprise zasu bada certificate na corporate affairs commission Wanda aka fi sani da CAC kyauta ga masu kananan sana oi wanda basuda wannan registration na CAC na Business name
Idan kanada Business wanda kakeson kayi CAC bakasamu dama bah toh ga dama tasamu yanzu zaka iya cikewa domin kasamu wannan CAC din kyauta batare ka kashe wasu kudi bah
Yadda zaka samu certificate na CAC kyauta
Da farko kashiga wannan link din https://portal.smedan.gov.ng/ zai kaika page da zakayi Registration kamar haka
Sai ka cike abunda ake bukata kamarsu suna email Address da kuma password wanda zakana login dashi daga nan saikayi register domin cigaba da cikewa
Daga nan zai kaika shafi kamar haka
Wurin da akasa kazaba koh kanada register da corporate affairs commission wato CAC saika No tunda kanaso ma registration ne kyautaDaganan zai kaika page da zakayi verification na NIN dinka saikayi verification kayi submit kajira sakon mataki na gaba a email dinka
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani.
0 Comments