Gwamnatin tarayya zata cigaba daba tallafi (bashi) wa masana antu, kungiyoyi masu shedar registan CAC wato corporate affairs commission har naira million biyar wanda Bank of industry yake bayarwa.
Wannan tsarin dai wanda bank of industry sukeyi anjima anayinsa fiye da shekara biyar wanda ake bada tallafi na bashi wa masana antu masu register
Karkuji ance masa na antu ku dauka sai manyan companies A.A idan kasuwancinka kamasa register da gwamnati a inda yadace to kanada daman neman wanan rance wanda kuma zaka iya samun har samada 5m wato million biyar kuma ka biya batareda takura bah
Da farko yadda zaka Apply na wanann tsarin shine ka shiga shafinsu
Idan ka shiga shafin zai buɗe ma sai ka duba chan kasa inda ka rubuta create account
Saika cike dukkan wasu baya nai da ake bukata wanda suka hada da
CAC certificate (document, picture)
RC number
Company Name
State
Industrial type (wanni kaman ma aikata kake dashi)
Business category
Sai kuma contact details kamansu phone number email Address saika sa password kuma ka tabbatarda kasa password din da zaka iya cikewa
Wanann process din ba abiyan kudi kyautane kar wani yakiraka yace ka bada kudi zaima wani abun
Sannan idan kanaso zaka iya zuwa Bank of industry na garinda kake kace kanaso ka nema rance dumin haɓaka kasuwancinka zasuma duk karin duk abunda yakamata koh su fadama abunda yakamata kayi
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a comment section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.



0 Comments