Hukumar Ƙidaya wato NPC sun fitarda centre da kowazayyi training

 Hukumar Ƙidaya wato National population commission NPC sun fitar da list na masu training na ƙidaya 


Related:- Yadda zaka cika sabon tallafin karatu na scholarship daga Federal Ministry of Education

Yadda zaka samu approved na aikin NPC National population commission

Hukumar Ƙidaya taƙasa sun fitarda list na kowace jaha da sunayen masu training dakuma wuraren da zasuyi wannan training ɗin na enumerators da supervisor

Dama dai kwanaki amfara approved nasu enumerators da supervisor toh yanzu lokacin training yayi kuma yadda abun yake shine bawai a wuri ɗaya za ayi training ɗin ba anraba training ɗin zuwa group group wato kashi kashi 

Amfitarda PDF file na kowacce jaha daukeda sunayen masu musu training dakuma wurarenda zasuyi musu training ɗin harma da lambobin su da email address nasu domin tuntuɓa idan wani abun yafara don haka yanada kyau kasamu wannan PDF file ɗin na jaharku ka dubah naka yanzu haka munada sunkai na jaha ashirin a Nigeria kuma dukka zasusasu a cikin telegram channel namu doh haka maisu saiya shiga Telegram channel namu zai gansu insha Allah

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya 

Post a Comment

6 Comments

  1. Ni haryanxu ba'a mana approved din bama wlh

    ReplyDelete
  2. Babu na Katsina? enumerators

    ReplyDelete
  3. I've not seen my status because most of the time I visited it says pending

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)