Yiwa kasuwan cinka register kyauta ta hanyar smedan

 Yan uwa barka da warhaka yadda zakasamu registration da government na kasuwancinka kyauta ta hanyar amfani da smedan kuma yanada matukar amfani saboda zaka iya samun tallafi daga wurin government ko makamancin haka 





batare da bata lokaciba abunda ake bukata ya wajaba shine email saboda ta nan ne zasu turoma copy certificate din naka idan ka gama 


1st kashiga Click here 

2 zai kaika inda zakayi create na account kamar haka 👇👇👇


Idan ka cike zaikaika step na farko harna karshe kuma abun bawuya cikin minti kadan zaka gama kacike duk abunda suke bukata sai kai submit idan kayi submitted yayi sai kaje email dinka kaduba promotion idan baya ciki saika shiga spam zaka ganshi sai kayi download insa kaje kayi printing din abunka

Allah ya bada sa a 

A.I.H

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

3 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)