Yadda zaka nemi aiki a Hukumar EFCC

 Yadda zaka nemi aiki a hukumar Economic and financial crime commission wato EFCC 

EFCC recruitment 2026


Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa wato EFCC zasu dauki sabbin ma aikata a fannoni dabam dabam 

Fannonin da za a dau aikin sun haɗa da 

A. Detective Superintendent

Assistant Superintendent of EFCC II – GL 08 

Shine mataki na farko wanda masu degree koh HND wato higher National diploma kuma suka gama NYSC koh suka karbi exempt certificate na NYSC zasu iya cikewa sannan kuma daga shekara 18 ne zuwa 30 mutum zai iya cikewa

B. Detective Inspector

Inspector of EFCC II – GL 06 

Shikuma ai kanada NCE koh ND wato National Diploma sune zasu iya cike wanann matsayi kuma daga iya yan shekara 18 zuwa 27 ne kadai zasu iya cikewa

C. Detective Assistant

Detective Assistant II – GL 04 

Shikuma wannan shine na ƴan secondary school wanda suke da akalla credit biyar 5 credits a WAEC koh NECO sannan daga shekara 18 zuwa 25 sune zasu iya nema a wannan matakin 

D. Professionals / Skilled Workers

Professionals and skilled workers 

Shiwannan shine a neman kwararru a fannoni badam badam kamar 

Medicine

Pharmacy

Law

Nursing

Medical Laboratory Science

Engineering and Technology-related disciplines

Human Resources Management Professional

Financial Analyst

Media and Publicity Professional

Policy Analyst

Legal Officer

Research Officer

Planning (Monitoring and Evaluation) Expert

Librarian

Estate Surveyors and Valuers

IT Professional

Driver

Administrative / Clerical Officer 

Su wannan tundaga shekara 18 har zuwa shekara arba in wato 18 to 40 years ana iya daukan mutum sannan koh wanne fanni da takardun da yake buƙata 

Yadda zaka cike aikin EFCC 2026 

Idan ka gama dubawa kaga inda yakamata ka cike saika shiga wannan link din https://recruitment.efcc.gov.ng/ idan ka shiga zai kaika shafin daukan aiki na EFCC kamar haka 

Saika taba inda aka rubuta start your application zai nunama wuri kamar haka 


Sai ka cike information naka ka tabbatarda cewa kasa komai daidai da abunda yake kan NIN naka sanann email Address mai kyau domin acanne za a turama da link da zaka setting password naka da zakana login dashi domin cigaba da Application dinka

Kana gamawa sai ka buda email dinka zakaga link saika taba daganan zai kaika inda zakasa password naka sai kayi login domin cike sauran bayananka 

Kana login zai numa inda zakasa bayanan ka dana makaranta sannan zaka upload passport da kuma school certificates da sauransu kar yakasance sunada nauyi kar nauyinsu yawuce 200kb a takaice inaka gama upload zai baka dama kayi review na duk abunda ka cike saika duba idan da gyra sai kayi domin karka submit kuma akwai gyara 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tamabaya. 

Post a Comment

0 Comments