Hukumar
CDCFIB wato civil defence correctional fire service immigration board sun fitar da sunayen wanda sukayi nasara zuwa matakin physical screening
Yadda zaka duba koh kayi nasarar shine da fari ka shiga shafinsu
https://recruitment.cdcfib.gov.ng/ kana shiga zai buɗema shafin kamar haka
Saikasa Application number da aka baka lokacin registration da kayi tun baya, alura da kyau kar ayi mistake wurin sa wannan Application number din. Daga nan saikayi security verification wato wannan code da aka rubuta su akeso ka rubutasu yadda suke a cikin akwatin dake kasa
Kana rubutawa saika taɓa kan validate indaidaine zayyi Good saika taba kan Check Status daga nan zai fadama idan ka samu yabaka daman cike abun da ake buƙata da zaɓan wurin screening
Indan baka samu bah kuma zai nunama cewa ba ayi shortlist nakaba.
Allah ya bada sa a
A.I.H


0 Comments