Yadda zaka samu sabon tallafin gwamnatin tarayya na naira dubu hamsin 50k
Gwamnatin tarayya ta shirya shirin rage raɗadin talauci wanda ake baida zunzurutun kudi har naira dubu hamsin ga yan Nigeria domin rage raɗaɗin talauci da ake fama dashi
Wannan shiri dai a halin yanzu bawai ana cikeshi bane a online saboda haka kuyi hattara inkanada rabo zaka samu daman shiga wanann shiri
Sannan a halinyanzu banku da ake hulda dasu a wanann fanni sune kaman haka
1. Alat by wema
2. MoMo PSB
3. Nairagram
4. Opay
Wannan sune bankunan da zaka iya dubawa koh idan anma message zakaga codes na bankin da zaka duba domin cire wanann tallafi na duba hamsin abunda ake bukata kawai shine number waya da NIN kachal
Sannan zaka iya dannan wannan codes na bankuna kamar haka
1. Alat by wema *945*23#
2. MoMo PSB *671*0#
3. Nairagram *726*00#
4. Opay *955*20#
A.I.H
Allah ya bada sa a
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya

1 Comments
907 339 9873
ReplyDelete