Shell Nigeria Exploration and Production Company Limited (SNEPCo), on behalf of itself, Nigerian National Petroleum Company (NNPC) Limited sun bude portal domin bada dama ga dalibai da suka cancanta domin cike tallafin karatu na shekarar 2026
Yadda tallafin yake shine anason mutum yakasan ce dalibin university ko federal ko state university mai register da NUC sannan yakasance yanada matakin second class upper wato 3.5 minimum kenan karya gaza haka wato idan kanada 5.0 ma zaka iya cikawa amma badda kasa da 3.5
Kuma dole ya kasance kai dan Nigeria ne kuma mai karatu full time bawai part time bah kuma yakasance kana shekara na biyu a karatu wato banda wanda ya shiga a wannan shekaran kenan
Sannan kada ya kasance kana karban wani scholarship na National ko International. Sannan ana karfa fawa mata gwuiwa da suma kada a barsu a baya suyi kokari su cika
Yadda zaka cike wannan scholarship din na NNPC shine
da fari kashiga link dinnan https://candidate.scholastica.ng/schemes/NNPCLTDSNEPCo26 idan ya bude kafun ka fara cikewa yanada kyau kaduba eligibility criteria dasausansu domin gujewa kuskure
saika cike duk information da ake bukata kayi register ka tabbatarda kasa email address mai kyau saboda karka samu matsala
Idan kanada tambaya koh karin bayani ka ubuta a comment section kuyi join https://t.me/arewa_tech namu



0 Comments