Yadda zaka cike sabon shirin federal government na GEEP wato Government Enterprise and Empowerment Programme
Wannan tsarin dai yana karkashin ma aikatan nan ne mai suna Nigerian's National Social Investment Programme Agency wato (NSIPA) wanda aka kirkira saboda sa taimakawa tallalin arzikin kasa da kuma samarda ayyukan ga mutane
Shidai wannan shiri na GEEP koh a baya ma anyi irinsa wanda akasa fanni uku a karkashinsa kamar traidermoni farmermoni da kuma marketmoni wanda dukka suna bada bashi ga manoma da kuma yan kasuwa masu kanan sana oi.
To wannan karon Anbude FarmerMoni ne wanda zai bawa kananun manoma samun bashi marar kudin ruwa harna naira 300k wata wanda baida interest kenan, kuma baya bukatan collateral kana cikewa za abaka wannan bashi
Kuma shirin zai maida hankaline akan Mutane kamar haka
Mata
Matasa
Da kuma Vulnerable group (wanda suka kunshi masu bukata ta musamman da sauransu)
Yadda zaka cike wannan program din na GEEP shine
Da farko ka shiga link dinnan https://geep.nsipa.gov.ng/ iadan ka shiga zai kaika shafinsu sai kayi kasa kadan zakaga inda aka rubuta FarmerMoni
Kana zuwa wurin saika shiga zai bude maka inda zaka zaba individual zaka cike koh kuma group ne wato kaikaɗai koh kuma hadaka zakuyi ko cike kamar kungiyoyi da sauransu
Kana zaba shikenan zai kaika inda zaka cike dukkan bayanan da ake bukata domin wannan shiri wanda hadada suna account number da sauran su
Wanda a karshe anaso kayi uploading na NIN slip da sauransu
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join Telegram channel domin karin bayani koh tambaya.




0 Comments