Yadda zaka dubah koh kasamu aikin Civil defence, immigration, correctional and fire service

 Yadda zaka dubah koh anyi shortlist naka na civil defence immigration correctional and fire service 

Hukumar CDCFIB sun fitarda shortlist na wanda suka samu dama zuwa mataki na gaba domin yin jarabawa wanda za ayi CBT wato computer base test 

Yadda zaka dubah da fari ka shiga wannan link din https://recruitment.cdcfib.gov.ng/ idan kashiga zai kaika inda zakasa NIN number ka da kuma phone number da kayi register dashi sai kuma security verification wanda zaka copy codes din da aka rubuta saika dannan inda aka rubuta validate idan daidai ne shikenan zayyi idan ba daidai bane bazayyiba 


Idan yayi saika taba inda aka rubuta retrieve Exam slip idan baka samu ba zai nunama wani jan rubutu idan kuma kasamu zai nunama inda zakayi upload na passport naka da saika shigarda results dinka idan han sun bukaci hakan saika zabi rana da kuma lokaci da kakeso kayi exam din sai kayi submit daga nan zai generating ma slip shikenan saikayi download nasa 

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a comment section koh kuyi join Telegram channel domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

0 Comments