YADDA ZAKA SAMU DATA 100mb DA 12mins NA KIRA AKAN NAIRA 100

Yadda zaka saya 100mb 100n da kuma 12mins na kira a MTN
Mtn sun fito da wani tsari da kasaya data na naira 50, 100, 500 tareda kudi na kira kuma wanna garabasa tana aiki a kowane layi idan kasayana naira 50 one day ne idan kuma na 100 ne 3days ne
Yadda zakayi kawai katabbatar akwai kudi nayadda zakasaya in hamsinne in dari ne to a layinka na mtn  kawai ka danna *567# saika zabi wanda kakeso sanna kazaba data and voice shikenan
Allah ya bada sa a

Post a Comment

0 Comments