Yadda zaka samu 10gb free a MTN

Yan uwa barkada warhaka batareda bata lokaci ba yadda zakasamu wannan garabasar itace, kasamu sim na MTN tsoho (old) wanda ya kasance yana 3g sai kaimaza kaje ofishin mtn mafi kusa da kai dumin kayi upgrade nashi zuwa 4g kana yin upgrade din
sai ka tura 4g to 131 shikenan kagama
Abubuwan da ake bukata awurin upgrade sune:-
Sim pack (gidan layi)
I D card (national ID card ko vouters card )
Idan bakadasu sai kaje kotu kayi affidavit saika je ama upgrade
Note. Amma mb a 4g kawai zasuyi amfani.    Allah ya bada sa a
By A.I.H

Post a Comment

0 Comments