Yadda zaka nemi aikin SOJAN SAMAN NIGERIA (NIGERIAN AIR FORCE NAF)

Yan uwa barkada warhaka batareda bata lokaci ba Nigerian air Force zata baya daukan sabbin zubi ma ana wanda yakeson shiga aikin sojan saman nigeria za abashi dama ya nema wanda wanda neman zai kasance a online za ayishi kuma a afarane ran 24 ga watan 7/ 2020 insha Allahu sannan link din da zaka shiga domin cikawa shine APPLY
HERE a lura da kyau wurin cikewa ko kuma a nemi cafe mafi kusa saboda gujewa matsala inkuma kanaso mucikama ta online koh kuma karin bayani saika tuntubi wannan number 07045527535 kira ko WhatsApp

A I H

Post a Comment

0 Comments