Yadda zaka duba kokasamu bashin CBN

Yan uwa barka da warhaka batareda bata lokaciba wasu daga cikin mutane sunsan yadda ake cika form na neman bashin wadda cbn take bayarwa to batareda bata lokaciba yadda zaka duba kokasamu bashin shine kashiga Click here idan kashiga saikazani hausehall yawancin mutane nasan shi muka cika saboda SME na company ne to idan kashiga zai nunama
wurin da zakasa BVN dinka idan kasa saika danna idan kaga yacema bvn doesn't exist to kajira ba a isokannakaba tukun idan kuma yacema pending to ana aiki akai kenan sai kuma approved wato wanda yasamu shi sai ka shiga kacike musu yadda zasu baka bashin misali acct number da bank dadai sauransu da kuma yadda zakabiya kudin dan ba kyauta bane wassalamu alaikum.
Pls a ajiye mana comment a kasa akan wannan posting din kokuma tambaya

A.I.H

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)