Yan uwa barka da warhaka batare da bata lokaciba yadda zaka cira emergency number ma ana kiran gaggawa misali kokasamu ana gobara ko accident ko ana fashi ko wani abu makamancin haka Allah ya kiyaye.
To abunda zakayi shine ka kira 112 domin bayani akan abunda yake faruwa da kuma wurin da abun yake faruwa sannan kiran kyautane batare da anjama katin wayaba ma ana koda bakada kati zaka kira
NCC
AIH
0 Comments