Yadda zaka duba ko kasamu aikin SPECIAL PUBLIC WORK na kowanni LGA mutum 1000

Ansake short list na special public works wanda gwamnati tayi Alka warin dauka kowanne local government mutun 1000 wanda za abasu 60k wato ko wanne wata 20k 
Shugaban kasa yabada umurnin a sake kuddin na tallafin yayi Alkawari don a rage radadin talaucin da Alumma take fama dashi.


 
Abubuwan da ake bukata yayin dubawa sune
1. State dinka
2. First name
3. Last name
4. Phone number

Batare da bata lokaciba yadda zaka ci shine Shiganan kana shiga zai kaika wuri kamar yadda zaka gani a photon


 kasannan sai ka shiga inda aka rubuta Abia zakaga state dayawa saika zaba state din da kanemi aiki dashi saikai kasa surname wato sunan baba saika sa first name wato sunan ka  sai kuma number waya dakayi amfani da ita yayin cika wannan abun saika danna verify shikenan 
Zai nunama idan kasamu idan baka samu bama zai nuna ma.
Allah ya bada sa,a
 
Shiga group namu na telegram channel domin samun sabbin ayyukanmu ko tambaya Telegram channel 
Ko kayi comment inkanada tambaya
 
A.I.H

Post a Comment

2 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)