Yadda zaka karisa registration naka na NYIF

 Yadda zaka karisa registration naka na NYIF mutane da damu suna so suka risa registration nasu na NYIF amma wasu saboda rashin sanin yadda zasuyi ko rashin network mai kyau ko kuma wani matsala na daban yasa suka kasayi to inshallah yau zamu yi bayani daki daki akai 

Da farko ka tabbatarda ka samu confirmation mail daga su koma kayi verify in bakasan yadda zaka sanu confirmation token ba kaduba can kasa a postindinmu munyi akan san insha Allahu  

Ko Kashiga nan kaduba posting akan yadda zaka samu confirmation link

Idan ka tabbatarda kayi registration wato kasa password dinka 



Sai kashika  https://nyif.nmfb.com.ng idan kashiga sai ka danna login zai kaika wurinda zakasa password da emai ko bvn din ka sai kasa 

kana sawa zai kaika inda zaka zavi business idan kasan bakada cac sai ka zabi individual idanka zaba sai ka daura indigin naka yakasance kada nauyin sa ya haura 500kb ma ana kada yayi dauyi da yawa

 idan kuma a wayanka ka dauka kanaso kayi resize nasa to zakaje play store ka yi search na photo resize zai baka apps da yawa sai ka dakko daya kazo kayi resize nasa saika daura 

kana daurawa zai kai ka wurin da zakasa account number naka da kuma amount  da description na business dinka 

 Kana sawa zai kaika wurin dazakayi bayani business naka da sauransu dakuma riban dakake hangen da dai sauransu sai kasa kana gama cika nan 

Zakaje step na karshe shine inda kagi program din in a facebook kaji ko whatsapp ko kuma abokinka saikasa 

Daga nan sai kayi submit kajira approved naga zurinsu 

Note: wurinsa amount na kudin idan bakada cac kasa 500,000  amma shawarane inkanada cac kuma zaka iyya samun har 3 million amma fa kada kumanta bashi ba kyautaba kada a baka kudi kayi wasa dashi ran biya kazo kana zare ido 

A.I.H




Post a Comment

0 Comments