Yadda zaka samu kyauta MB 100 kullum a MTN batareda kasa ko si si ba
A kwanakin baya ana bada mb hamsin wanda ake amfani da stark ko dai wani vpn app amma sai ya tsaya to yanzu zamuyi bayani akan na mb 100 kyauta daga mtn
Da farko ka Shiganan ka dakko stark ko kaje play store kayi search nashi bayan ka dakkko saika yi installed nashi bayan kagama sai kashiga cikin app din zaikawo ma fuskan app din saika shiga inda aka rubuta CUSTOM kana shiga saika zabi MTN 100mb daily
Saiko ka danna connect ka gira na kamar 1min ko 30sec zaiyi connect saika fara browsing lami lafiya abunka
A.I.H
0 Comments