Yadda zaka duba ko ka samu loan na NYIF

 Nigerian youth investment found sun fara approved na loan da mutane da yawa da suka samu shiga tsarin suka apply.

Da farko dai ka tabbata kayi request na bashin ma ana ka cika abun wanda zakasa Indegine certificate da sauran bayanan ka to indan kayi wannan ko kuma kayi training kuma basu turoma message na approved na loan daka request ba toh kashiga portal nasu  nyif.nmfb.com.ng idan kashiga sai ka shiga login kana shiga login saika sa email dinka ko bvn saika sa password dinka ka shiga da zaran ka shiga idan ka duba loan status zakaga approved da kuma yawan kudin da ka samu  idan kuma bakaga approved ba toh zakaga process toh ka jira kaima in Allah yasa da rabonka zaka samu.


Idan kuma yaryanzu baka karisa registration naka ba toh Kashiga nan domin ka karisa idan kuma kana fiskantan wani matsala to zaka iya ajiye comment ko kayi join telegram channel namu Telegram channel 

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Post a Comment

0 Comments