Yadda zaka cika tallafin MSME CLINIC

 Yadda zaka cika tallafin MSME CLINIC wanda gwamnati n tarayya ta bude domin sake talla fawa mutane batare da bata lokaci ba inkasan bakada CAC Tax number nafdac indai bakada register da gwamnati to bazai yuyu ka cikaba don haka inkasan kanadashi toh Kashiganan kana shiga zai kaika wurin cikawa direct amma inkanason karin bayani zaka iya yin bincike a website din kafun ka cika koh kayi tambaya. Sannan shi wannan tallafin na masu kampanine kawai ma ana banda ma aikatan kamfani 

Bayan kashiga zai kaika direct inda zakayi Apply 

Saika fara cikawa akwai inda zakayi upload na video zakayi video akan business naka wanda bai wuce na 2min ba sannan karya kasance yanada dauyi sosai ma ana inkayi a waya kayi convert nashi yadda dauyin zai ragu to saika daura saikuma sauran takardu harda CAC da TAX da description of the business da dai sauran su. 

Yadda zaka duba ko an verify naka a survival fund

Inkanada tambaya ko shawara ka ajiye a wurin comment ko kuyi join Telegram channel namu 

Post a Comment

2 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)