Yadda zaka nemi aikin ROAD SAFETY

 Yadda zaka cika aikin Nigerian Road safety cikin sauki.

Road safety 2021


Hukumar kare hatsaruruka na kasa wato Roads safety tafara shirye shiryen daukan ma aikata na 2021 wanda duk yakeda bukatan nema sai kashiga https://www.recruitment.frsc.gov.ng kanashi ga zai kaika portal din yadda abun yake shine mataki abune akwai na farko na RMA wato Roads marshall assistance sai kuma MI wato marshall inspector sai na karshe wato officer cadre 

Na farko na masu secondary dadai sauransu 

Na biyu na masu NCE da kuma ND da sauransu 

Na uku na masu degree ne ko HND 

Idan ka zabi daya ka shiga saika 

Zainuna wurin da zakasa details naka 

Road safety application 2021


saika sa wurin sawa ka tabbatarda kasa email mai amfani saboda tanan zasu turoma password da kuma application number, idan ka cika zasu turoma password ta email saila je email din ka copy password din saika dawo ka duba can sama zakaga inda akasa login saika shiga kasa email da password din kana shiga saika taba kana sunan ka zaikaika dashboard din to saika danna menu kame yadda zaka gani a kasa 

How to apply for nigerian Road safety


Saika taba application zai nuna ma apply da my application saika taba my application daga nan zaikai ka wurin da zaka karisa sauran cike ciken ka 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 


Domin tambaya ko karin bayani ka ajiye comment ko kuyi join Telegram channel namu


Post a Comment

0 Comments