Shafin facebook instagram da whatsapp sun katse a wasu sassa na duniya

 Shafin sada zumunci na facebook da instagram sunkatse a wasu manyan kasashe na duniya ciki harda Nigeria amma kamfanin na facebook wanda shike da iko da whatsapp da instagram sunce sunakan gyara


Related: Yadda zaka samu kyautan mb dari biyu da hamsin da kuma message har guda 20 

Sabon sanarwa daga bankin NIRSAL gameda Vendors 

Yadda zaka karbi kayanka a wurin vendors 


 dan haka kar kaga kaman wayankane bata aiki koh kuma daga network ne a a ba daganan bane abun gaba daya daga canne don haka ku kwantar da hankalinku.

Kuma hakan ya jawa kamfanin na facebook mummunan asara wadda yayi asaran kusan dala billions bakwai 7 billion 

Amma yanzu an gyara zaka iya shiga whatsapp dinka ko facebook ko instagram kayi abunda kakesoh


Allah ya kiyaye na gaba 

 Don haka haryanzu zaku bibiyanmu a shafinnu na telegram domin neman karin bayani ko tambaya  

Post a Comment

1 Comments

  1. Labarai ne da zafinsu, rahotanni da duminsu, nishadi da turirinsa, wasanni da armashinsu. Gangariya Dan Lanjeriya ke wallafawa, ziyarci shafina a www.danlanjeriya.com

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)