Yadda zaka cika tallafin karatu daga Gwanmatin tarayya

 Yadda zaka cika tallafin scholarship na federal ministry of education karkashin federal scholarship board na Nigeria Gwanmatin tarayya Nigeria ta bude portal domin ciki tallafin karatu gamai bukanata na shekarar 2022/2023  

Ministan illimi malam adamu adamu yana gayyatan yan nigeria wanda suka cancanta  kuma suke so zuwa wannan federal government scholarship award 

Amma shi wannan scholarship din an kayyade kasashen da za aje 

Kuma sune kamar haka 

Masu neman karatun degree wato wanda suka gama secondary suna so suje gabada secondary wato (undergraduate degree) 

1. Russia 

2. Morocco 

3. Hungary 

4. Egypt 

Sai masu karatun gaba da degree ko degree na biyu wato (postgraduate PG)  

Sukuma ga wanda suka yi first degree dinsu a Russia zasuyi postgraduate acan sai  

1. Rusia 

2. China 

3. Hungary 

4. Serbian 

5. Romania 

Sannan kwasa kwasan da za a iya samun daman karantawa  sune 

Masu karatun degree farko 

Undergraduate level - Engineering, Geology, Agriculture, Sciences, Mathematics, Environmental Sciences, Sports, Law, Social Sciences, Biotechnology, Architecture, Medicine (very limited), Pilot Engineering, Neurologist and

Sai masu degree na biyu dana uku 

Postgraduate level (Masters Degree and PhD) in all fields.

Sanna abubuwan da ake bukata mutum sai uana dasu kafun ya cika wannan scholarship

Undergraduate 

Dole ya kasance kanada distinction (As da Bs) guda bakwai 7 a waec/wassce dinda kuma dole kasance may/june ne ba November/December ba bah kuma dole yakasance yanada mathematics and English language 

Kuma kada yajima dayawa kar ya wuce shekara biyu wato na 2020 da kuma na 2021 ga wanda bana africa ba ma ana ba africa zasuyi karatunba 

Na africa kuma karya wuce shekara daya wato na 2021 kadai  

Kuma shekarun mai nema kar ya wuce tsakanin 17 zuwa 20years 

Saikuma postgraduate sukuma dole ya kasance kanda first class ko second class upper division. Kuma dole yakasance ka gama NYSC ka wato bautarkasa kuma kada shekarun su wuce 35 ga masu masters 40 ga masu Ph.D.

Yadda zaka cika abun shine ka shiga https://fsbn.com.ng/scholarships 

Saika karanta instructions din dukka ka tabbatar da kanada abubuwan da ake bukata sannan saika can kasa zaka inda akasa apply saika danna zai kaika inda zaka apply kamai haka 


Inda zaka create na account 

Katabbatarda kanada email address mai amfani saika email dinka da password saika sake maimaita password dinda kasa saika surname, first name da kuma orther name sai kasa phone number ka itama mai amfani saika saika taba register idan yayi saika dawo kayi login domin cike sauran abubuwan da ake bukata. 

A.I.H 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya.

Post a Comment

0 Comments