Seifac sun fara raba ATM card ga menmobinta

 Kungiyar manoma na seifac sun fara raba katin ATM ga menbobinta na wasu jahohi da dama 


Related:- Sabon sanarwa daga seifac zuwa ga menbobinta 

Sabon sanarwa daga bankin Nirsal microfinance bank


Kungiyar sun titar da sanarwan zasu fara rabawa membobinta katin ATM dinne bayan da sukayi meeting na general na coordinators nasu dukka dake fadin kasannan gabadaya. 

Kuma za a fara raba katin daga yau Monday 31 ga watan daya 2022 zuwa 21 ga watan February wato watan biyu kenan na shekarar 2022 insha Allah

Sannan duk wani members da zasuje karban wannan katin annaso su tafi da naira dari biyar 5 hundred naira  500 

Sannan akwai wasu jahohi da ba a kammala nasu ba saboda haka nasu sau batch na biyu waddan jahohi sune 

Gombe 

Sokoto 

Borno 

Abia 

Inugu 

Rivers 

Delta 

Anambara 

Imo 

Da kuma ebonyi. 

Su sai second batch za a fara raba musu 

Sannan in zakaje karba zaka tafi da kafin I'D card naka saboda ya zama shaida sannan ka tafi da nair dari biyar kamar yadda muma fada tun farko 

Sannan kowa zaije local government offices na seifac dinne koh kuma wurin agent nadu domin ya karbi katinsa. 

Allah yabada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

1 Comments

  1. Iron Man: The Wily Wars | Steve Lukather
    A brand titanium dioxide sunscreen new game is coming to Iron Man: The Wily Wars! We are going fallout 76 black titanium to be taking a look titanium oxide formula at the new silicone dab rig with titanium nail Iron Man: The Wily Wars! titanium oxide

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)