Yadda zaka samu password dink na shirin P-YES

 Yadda zaka gano password naka na P-YES idan bakasa bah lokacin cikewa. 



Mutane da yawa basu samu daman sa password bah lokacin cike wannan shiri na P-YES sakamakon sun cike da farko wanda suka cike na biyu sukam sun samu daman sa password nasu bayan an kulle portal din anyi gyara a ciki sai akabada daman sa password wanda na farko basu samu bah suna tambayan yadda zasuyi tunda ba yadda za ayi suyi login. 

Babu daman yin login su shiga dashboard nasu domin ganin maike faruwa a ciki domin kuwa dole saida password da email/username din ka sannan zaka iya shiga cikin dashboard naka 

Toh yadda zakayi idan baka samu daman sa password bah tun farko cikawanka 

Akwai wanda ake turawa ta email dinsu wanda zakaje cikin spam folder na email din ka zaka gani a wurin in har sun turoma dole email din da kayi register da shi zaka dubah in bashibane koko kasa email din ba daidai bah toh karka wahalar da kanka kawai 

Kashiga wannan link din https://reg.p-yes.gov.ng/wp-login.php?action=lostpassword kana shiga zaika wani kamar haka 

How to get P-YES password


saika inda zai baka daman sa email dinka domin ganin wannan password din naka saikaje email dinka ka dubah abunda aka turoma 

Sannan saika dawo kayi login domin ganin dashboard naka https://reg.p-yes.gov.ng/wp-login ga link din za zakabi domin yin login ka dubah dashboard naka. 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

1 Comments

  1. Nasaka email NAWA Amma wrong yakecemin

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)