Yadda zaka cika tallafin karatu na gwamnatin tarayya

 Yadda zaka cika sabon tallafin karatu na gwamnatin tarayya ga dalibai masu karutun koyarwa kadai wato Education Kamar da yadda wannan gwamnati tayi alkhawari cewa zata tallafawa ɗalibai masu karatun koyarwa wato education da kudi toh yanzu tafara wannan shirye shiryen 

Waɗanda suka cancanci cikaawa sune 

Wadanda suke karatu a college of education 

Sai kuma wanda suke karatun education a university na Nigeria 

Sannan karatun naka yazama full time ne kai ba part time bah. 

Kuma za a rufe cikewanne ranar ashirin ga watan October insha Allah

Yadda zaka cika wannan tallafin na karatu shine 

Dafarko kashiga nan https://fsbn.com.ng/applicants/auth/register/35565 idan ka shiga zai kaika direct inda zaka creating na profile dinka saika suna da kuma password saika sake maimaita wannan password da kasa sannan kasa email address dinka saikai submit

Kana submit zaikaika inda zakayi login saikasa email dinka da kuma password din dakasa lokacin creating profile dinka saikai login 

Kana login zaikaika cikin dashboard dinka saika taba inda zaka complete na bio data dinka wato bayananka saika daura photonka a wurin kada ya wuce kb dari 100kb wato karyayi dauyi inbakasan yadda zaka rage dauyin photo ba shiga nan Yadda zaka rage dauyin photo daga nan sai bayanan address naka wurin cikewa a lura a kowanne wurin banda na karshe idan kaga alaman save bai tifobah tokayi refresh na page din kamar yadda zaku gani a photon dake kasa


Kana ganin wannan alama to kagama cikewa saika dannan kan seve kaje gaba 

Sai parents da kuma Next of kin saika cike suna da email da kuma number waya saikai save 

Saikazo inda zakasa information na karatunka makarantan da kake karatu sai dakuma darasin da kake karantawa kanagama cikewa saika dannan kan save kana dannawa zayyi save 

Sai last step shine wanda zaka uploading na school I'd card da kuma admission letter naka suma dai kada su wuce 100kb ba aso suyi dauyi kana kana upload zakaga inda akarubuta upload saika taba shikenan kana tabawa indai dukka biyu sun hau to zaikaika inda zakaga slip dinka saika taba kan print kayi save dinshi a PDF 

Allah ya bada sa a 

©️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments