Yadda zaka cika sabon shirin gwamnatin tarayya na TVET

 Sabon tallafin federal government sai suna TVET 


Shirin TVET shirine da gwamnatin tarayya karkashin ministry of education wato ma aikatar ilimi suka samar wanda zai bada damar yin training kyauta ga matasa a fannoni dabam daman kamarsu 

-Electrical Installation

-Welding & Fabrication

-Painting, Decoration & Finishes (Interior Design)

-Floor Cladding, Tiling & Interlocking

-Brick laying, Blocklaying & Concreting

-Network System Installation

-Computer Hardware & GSM Repair & Maintenance

-Social Media Communications

-Creative Media (Digital Media Production)

-Motorcycle & Tricycle Repair

-Vulcanising & Tire Repair

-Auto-body Works (Panel Beating)

-Automobile Mechanic

-Refrigeration & Air-Conditioning

-Plumbing & Pipe-fitting

-Woodwork, Carpentry & Joinery

-Furniture making & Upholstery

-Blacksmithing

-Solar PV Installation & Maintenance

-Automobile CNG Conversion & Maintenance

-Mechanised Agriculture(Mechanics or Operations)

-Livestock Farming (Bee Keeping, Poultry & Animal Husbandry)

-Fashion Design & Garment Making

-Beauty Therapy & Cosmetology 

Sannan akwai wanda za ayi shekara daya ana wannan training din da kuma wanda za ayi wata shida anayi sannan akwai alawus ga wanda suke training din ma ana kanayin training din kuma ana biyan dan kudin transport da sauransu 

Yadda zaka cika wannan shiri na TVET shine 

Da farkonka shiga wannan link din https://tvet.education.gov.ng saika shiga Apply now 


Ka na tabawa zai baka inda zaka cike saika cike duk abunda ake bukata inka gama step din zai kaika na gaba kacike kowanne harka zabi training din ka kakeso kayi 

Allah ya bada sa a 

A.I.H

Idan kanada tambaya koh neman karin bayani ku ajiye a comment section koh kuyi join Telegram channel namu 

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)