Hukumar kiyaye haɗura ta ƙasa wato Road Safety ta buɗe portal domin ɗiban sabbin ma aikatan da sukeda sha awan shiga wannan aikin kuma suka cancanta
Batareda ɓata lokaci bah aikin yakasu zuwa kashi huɗune
Na farko
Road Marshal Assistant :- shi wannan na masu secondary school ne da trade certificate inka shiga portal ɗin kataba kansa zakaga karin bayani
Na biyu
MI cadre wato Marshal Inspector:- shikuma na masu diploma koh NCE, nurses dasauransu ko wanne da nashi a cikin inka dubah zaka gani
Na uku
Officer cadre:- shikuma wannan na masu degree ne da kuma HND kuma suka gama NYSC ɗinsu
Na huɗu
Officer MBBS Cadre:- shikuma na masu degree ne a fannin medicine da sauransu kuma suka gama NYSC ɗinsu
Yadda zaka cika aikin FRSC
Da farko kashiga https://recruitment.frsc.gov.ng/ saika zaɓi wanda zaka cikaka taɓa kansa
Zakaga wurin kamar haka saika zaɓa matsayin da kakeson cikewa idan da secondary school ne saikasa RMA misali kana zaɓa zai kaika wuri kamar haka
Saika cike bio data naka dukkan bayananka sannan wurin email kasa email mai kyau domin tacan ne za a turama password ɗin dazakayi login kacigaba da registration naka
Daga nan zasu turama message ta email ɗinka saika dubah zakaga login details ɗinka
Saika dawo domin ka cigada da registration naka ka daura duk wasu takardun da ake bukata
Inka gama komai sai kayi review ka tabbarda cewa komai daidai kasa kafun kayi submit
Daga nan zai baka review akan abunda ka cika saika dibah idan babu gyra kawai kai submit nashi sai kayi Printing nashi shikenan ka gama
Allah ya bada sa a
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.


0 Comments