Yadda zaka cika sabon tallafin na NDE

 Yadda zaka cika sabon tallafin Gwamnatin tarayyana na NDE wato National Directorate of Employment 


Related: Yadda zaka cika sabon tallafin karatu na gwamnatin tarayya ga dalibai masu karutun koyarwa wato education 

Yadda zaka cika sabon tallafin Gwamnatin tarayyana na TMAX

In ba amantaba kwanaki dai NDE ne suka jagoranci wani program mai suna Special public work wanda aka bada kudi hai dubu sittin wato dubu ashirin kowani wata kuma kyauta ba bashiba batareda kayi aikin komai bah kuma hakan yana daga cikin shirin wannan Gwamnatin na rage talauci a tsakanin alumma 

To yanzuma dai anbude portal din yadda mutum zai cika amma ita NDE wato National Directorate of Employment tada programme da yawa don wannan ma wani program ne wanda zaka cika kamar yadda za ka gansu a kasa 


Wannan sune jerin program uku akwai 

1. Vocational skills development programme 

2. Small scale enterprises programme 

3. Rural employment promotion programme 

Don gaka saika mutum ya zaba wadda yaga yafi mai saiya cika musammam vocational skills development programme dinnan tunda shi kobakada business indai kanason fara koyon sana a toh faa zaka iya cikewa batareda kasha wata wahala bah 

Yadda zaka cika sabon tallafin NDE National Directorate of Employment 

Da farko kashiga wannan link dinhttps://nde.gov.ng/form/ kana shiga zai kaika wuri kamar haka yadda zaku gani a photon dake kasa 


Saika cike form din da duk abunda ake da buƙata kamar su 

Suna 

Email 

Number waya 

National ID card number 

Jaha da kuma LGA 

Saika zabi programme dinda kakeson cikewa saika taba submit 

Idan har submit din dakayi yayi ✔️✔️ toh zakaga yama wani karamin rubutu a kasa kamar haka 


Toh idan kaga haka shikenan kagama cikewa kenan saika jira step na gaba. 

Idan kana samun matsalan network yayin cikawa toh ka gwadayi da daddare insha Allah zayyi

Allah ya bada sa a 

©️✍️✍️✍️A I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

0 Comments