Yadda zaka cika sabon tallafin scholarship na federal government zuwa kasashen waje

 Yadda zaka cika sabon tallafin karatu wato scholarship na federal government zuwa kasashen waje wato turai 

Related:- Yadda zaka cika tallafin NITDA na COURSERA SCHOLARSHIP 

Yadda zaka nemi aikin civil defence NSCDC recruitment

Shidai wannan scholarship din an kasashine kashi kashi wato mataki mataki akwai matakin 

1. Undergraduate

2. Post graduate

3. PhD's 

Shi undergraduate shine na wanda suka gama secondary school wato masu son zuwa degree programme kenan, abun da akeso mutum yazamana yana dashi aciki shine 

Kada ka wuce daga shekara shabakwai zuwa ashirin 17-20 years

Yakasance nada sakamaku mai kyau a weac dinsa kaman (A&B) guda bakwai kuma ita kanta paper ba aso tawuce ta shekara biyu wato koh 2021 koh 2022 

Sannan idan degree zakayi toh idan kasamu scholarship din a irin kasarda basa turanci zakadan karanci yaransu na wasu lokaci kafun kafara karatu 

Shikuma mai postgraduate student

Anaso yakasance yanada first class koh second class upper division a result dinsa na first degree, sannan yakasance ya gama NYSC dinsa wato bautar kasa, sannan kada ya wuce shekara talatin da biyar a duniya 

Sukuma masu PhDs kada su wuce shekaya arba in wato 40years kenan 

Yadda zaka cika wannan scholarship din shine 

Da farko kashiga wannan link din https://fsbn.com.ng/scholarships idan ka shiga ka karanta instructions din da kyau duk da munsa wasu a saman rubutun saikayi can kasa zakaga inda aka rubuta Apply Now saika danna kan wurin 

Zaikaika wurin da zaka cike form din buɗe profile saika sa details naka suna email password sai lambar waya


Kana gama cikewa zaikaika wurin da zakayi login saikayi login domin cigaba da cikewa sannan idan undergraduate ne zaka upload na weac results naka da kuma indigene kada suyi nauyi sosai saboda ba aso asa photo mai nauyi inyayi nauyi sosai bazayyi bah 

Sanna za arufe wannan registration dinne a wata mai kamawa to January don haka inkasan ka cika dukkan ƙa idogin da akeso saika hanzarta nema kafun a rufe

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments