Yadda zaka nemi aikin civil defence immigration correctional, dakuma fire service

 Yadda zaka nemi aikin civil defence immigration correctional da kuma fire service 


Related: Yadda zaka nemi aikin civil defence NSCDC

Hukumar CDCFIB wanda ta haɗa da civil defence immigration correctional fire service sun fara ɗaukan ma aikata wanda kuma za su daiki mutun dubu biyar ne kawai duk Nigeria

Matakan aiki da ake dasu wanda zaka iya cikewa sune kamar haka 

Inspector Of Corps (IC) CONPASS 07:- shi wannan wanda suka gama college of education wato FCE sune kawai zasu cike wannan matsayi 

Assistant Inspector Of Corps (AIC) CONPASS 06:- shi kuma wanda ya gama Polytechnic ko dai wata diploma yasamu kwalin ND koh OND to zai iya cikewa 

Sai mataki na biyu na masu secondary school ne da kuma trade 

Corps Assistant (CAII) 04 shikuma wannan wanda suka gama secondary school ne suke certificate koh results na NECO koh weac dadai sauransu 

Corps Assistant (CA III) CONPASS 03 shikuma wannan wanda suka gama secondary school kuma sukeda trade certificate wato certificate na koyan aiki 

Saina karshe sune masu trade certificate kawai wanda inkanada trade certificate a bangaren tuƙi wato driver koh electrical engineering da makamantansu 

Yadda zaka cika aikin CDCFIB

Da farko ka shiga wannan link din https://www.cdcfib.career/  kana shiga zai kaika wurin da zakadan karanta bayanai akan wannan aikin 


To saikaje kasa ka danna kan inda akasa Apply Now kana tabawa zai kaika page da zaka bude profile 


Shikema anan zaka cike dukkan bayanan da ake buƙatane sannan wurin saka password dole kasa password mai ƙarfi misali Arewatech@360 kaga anyi hada capital letter da small letters sannan character da number, kuma ka tabbatarda duk bayanan da kasa a wurin daidaine saika danna continue

Kanadannawa zaima create na profile indai kasa komai daidai To anamma mutun ya nitsu ya cike komai daidai sannan yasah passport nawa wato photo kuma kada ya wuce 80kg idan bakasan yadda zaka rage nauyib photo ba shiga nan Yadda zaka rage nauyin photo toh idan ka gama komai saika danna kan save and continue


Anan kuma ana bukatan bayanan primary school din da kayi ne kawai kana sawa ka danna save and continue 


Anan kuma bayanan secondary school zakasa kuma anan ka lura zaka sa result dinka idan ka gama saka bayanan saika danna kan save school zai nunama sunan makarantanka a kasa saika taba kan sunan makarantan zai baka daman kasa kowacce paper da kayi koh guda biyar kasa yayi saika danna save 


Kana gama na secondary school saina higher institution shima sa bayanan kawai zakayi kayi save an continue


Sai mataki na karshe shine zakaga summary duk abunda ka cika idan ka tabbatarda ba matsala shikenan saika dannan kan submit kayi submit na application dinka, idan kariga ka danna ba gyara 

Allah ya bada sa a 

A I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya 

Post a Comment

0 Comments