Yadda zaka cika sabon tallafin noma na Nirsal microfinance Bank

 Yadda zaka cika sabon tallafin Noma daga bankin Nirsal microfinance Bank 


Related:- Sabon tallafin Central bank of Nigeria CBN da zaibaka daman samun bashin samada million biyar 5m 

Yadda zaka cika sabon tallafin Nirsal microfinance Bank mai suna PETTY CASH FLOW NOW

Kamar yadda wasu dayawa suka sani bankin Nirsal microfinance Bank ya shahara wurin bada tallafi wato bashi ga ƴan Nigeria domin faɗaɗa koma soma kasuwancinsu domin bunƙasa tattalin arzikin ƙasa da kuma rage talauci a tsakanin Al-umma 

Toh wannan karomma bankin yazo da wani tsabon tsarin bada lamuni mai suna Agricultural Finance Facility (AFF) shi wannan tsarin anyishine tomin manoma in akace manoma bawai sai wanda suke monan bah kiwo da sauransu duk yana cikinsu don haka indai kana ciki toh wannan tsarin nakane 

Yadda zaka samu wannan tallafin (bashi) 

Kamar dai sauran kananun bashinda bankin na Nirsal microfinance Bank suke bayarwa irinsu 

Nirsal Salary Advance

NMFB Petty cash flow now now

NMFB SME loan 

Agricultural Finance Facility 

Consumer Asset Finance Facility 

Wanda dukka yawancinsu ana badasune ta bankin toh shima yana daga ciki don haka idan kana sha awan wannan bashi zakajene kai tsaye zuwa bankin Nirsal microfinance Bank da yake kusa dakai domin suma cikekken bayani sannan sufaɗama ƙa idojinsu idan ka cancanta a baka wannan bashin sai subaka 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.


Post a Comment

2 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)