Yadda zaka saya data MB mai sauki 1.5GB akan Naira 200 kacal

 Yadda zaka sayi data MB mai sauki 1.5GB wato MB 1500 akan Naira ɗari biyu kachal a MTN Nigeria 

MTN Nigeria

Related:- 

Kamar dai yadda aka sani MTN suna garaɓasa wani lokaci ga wasu daga cikin customers nasu saboda a faran tawa customers rai kuma suji daɗin amfani da layin na kamfanin 

MB 1500 yanzu idan zakasa Normal a wurin masu saida data yana iyakai naira ɗari hudu domin yawanci suna sayarda 1gb akan 300 ne toh kaga gakuma 500mb wanda zai kama ɗari da hamsin kaga kenan idan dai kasamu kasaya wannan data 1500 a naira ɗari biyu bakaramin riba kaciba 

Yadda zaka sayi daba MB a MTN 1.5GB akan 200naira 

Da farko ka dannan waɗannan lambobi *131*88# 


Kana dannawa zai numa cewa zaka sayi data 1000 sai kuma wata 500 wato double data 

Toh saika zaɓi 1 wato one off purchase idan bakaso a sake ma sub ɗin idan ya kare wato Auto renewal kenan 

Idan kaga an sama you are not eligible to far karkasa kuɗin domin bazaiyiba totally amma idan kaga insufficient to saikasa kuɗin domin kuma zayyi a layinka 

Sannan shi wannan data MB tana tsawon wata ɗayane wato bazatayi expire ba harsai ta cika wata ɗaya da saya 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya 

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)