Yadda zaka cika sabon tallafin National Information Technology development agency NITDA na training kyauta

 Yadda zaka cika sabon tallafin National Information Technology development agency NITDA na training kyauta akan cyber security 

Related: Yadda zaka cika sabon tallafin Bashi daga Nirsal microfinance Bank mai suna AMAZON Loan 

Tallafin scholarship daga Gwamnatin kano ga ƴan asalin jahar kano

Hukumar sadarwa da fasahar zamani ta NITDA tareda haɗin gwuwar CISCO makarantannan na ONLINE zasu bada training kyauta kaman yadda suka saba a fannin cyber security wato tsaron na ura koh ince tsaron yanar gizo wato internet 

An buɗe wanna damar be ka masu sha awa tun ranar 2nd ga watan nan wato watan goma kuma za a rufe ranar sha biyar ga wata 15 kenan in sha Allahu

Sannan acikin cyber security ma za ayi training ɗinne a fanninindaban daman kamar su 

  • Ethical Hacker 
  • End point Security
  • Network Defense
  • Cyber Threat Management

Yadda zaka shiga wannan shiri na cyber security shine


Ga masu sha awan wannan shiri suyi maza su shiga wannan link ɗin https://tinyurl.com/NITDACiscoCybersecurity 
Domin cikeshi abunda ake buƙata kawai suna email address da kuma phone number sai sauran kananun bayanai da ba arasa 

Allah ya bada sa a

A.I.H

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)