Yadda zaka nemi aiki a hukumar NCDC

 Yadda zaka nemi aiki a hukumar Nigerian Center for disease control wato NCDC Hukumar kula da cututtuka ta Nigeria wato Nigerian center for disease control wanda aka fi sani da NCDC zasu dauki sabbin ma aikata a fannoni dabam dabam wanda suka haɗada 

Administrative Officers

Administrative Officers CMUL

C19RM Health Product Management and Logistics (HPML) Specialist

HAI Surveillance Consultant

IPC Guideline Development Consultant

IPC Project Manager

IT Assistant

IT Assistant CMUL

Monitoring and Evaluation Officers

Training Consultant 

Dukka wannan fannonin ana bukatan ma aikata kuma koh wanne yanada qualification nasa da akeso mutum ya cika kafun ya nemesa don haka idan kanadon zaban wanda zaka cika saikasu daki daki a shafinsu zaka samu bayanin koh wanne da kuma abubuwan da ake da bukata akafun cike wannan Application.

Yadda zaka nemi wannan aiki na NCDC 

shine da farko ka shiga shafinsu na NCDC koh kuma ka shiga link dinnan http://www.ncdc.gov.ng/ kana shiga kai tsaye zai kaika shafinsu saika dubah jerin aiki da za adauka ka dubah wanda zaka ciki ka tabbatarda cewa kanada duk abun da akeda bukata saika shiga kansa 

Kayi kasa ka taba inda aka rubuta apply saika danna zai bukaci kayi verify na email baka saikasa suna da email mai amfani domin zasu turoma message ta email din idan baida kyau bazayyi bah 


Kana sawa saikaje cikin email address naka zaka message da akace kayi confirm saikabtaba shikenan kayi confirmed nasa zai dako dakai shafinsu na NCDC 

Inda za a bukari bayani akan ka suna shekaru da sauransu saika duk abunda akeso a wurin 

Daga karshe za a bukaci kasa CV naka da kuma cover letter saikayi upload nasu a wannan wurin 
Amma katabbatarda basuda nauyi sosai kuma yazama sun fita clear sosai a photo koh PDF soboda kar yazama ba a gani sosai 
 


Kana gamawa saika taba kan declaration dinnan yayi good saika taba kan submit my application shikenan ka gama cikewa saika jira mataki na gaba. Amma ka tabbatarda kasa bayanai masu kyau saboda idan an tashi tuntuɓanka a sameka ta hanya mai sauki 


Allah ya bada sa a 

A.I.H

Idan kunada tambaya koh neman karin bayani saiku ajiye a comment section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya 

Post a Comment

0 Comments