Yadda zaka saya 200 a naira hamsin a layin mtn amma ba kowanne layi bane yakeyi zaka iya gwadawa ko layinka zaiyi kafun kasa kati ka danna *131*25# saika reply da 2 idan sukacema bakada
kudi to zaiyi idan sukacema you are not eligible kuma to bazaiyiba kuma datan tana tsawon sati biyu ne afun tayi expired. *131*25#
0 Comments