Yadda zaka cika NPOWER a wayanka cikin sauki

Assalam barka da war haka dayawa ana fuskantar matsala wurin cika NPOWER a waya ko kuma wani yanada wayan amma sai yaje cafe an cikamai to insha Allah ga yadda zakabi ka cika NPOWER a wayanka cikin sauki
Abu na farko kasamu chrome browser ko Mozilla kodai wata babbar browser sai ka shiga nan Apply here kana shiga zai kaika wurin creating na profile idan kashiga sai kasa email dinka da password kuma password din ba dole saina email dinkaba ko wani iri zaka iya sawa amma karya wuce guda 6 saika danna register
shikenan zaiyi nunama yayi successful verify amma ka tabbata kasa email mai amfani saboda tsaro sai step na gaba kuma zakasa bvn dinka da date of birth inkasa sai tep nangaba inda zakasa sunanka da sauransu sai inda zakasa photo sai ka danna wurin inya bude zaibaka option na camara ko kuma kayi browse na pic din acikin wayanka saika dau photon national I'D card dinka ta cikin camera saika sa a wurin shikenan sai ka submit zasu danna nunama duk abunda ka cika sai ka duba da kyau ba mistake inba mistake saika submit shikenan sai kayi screenshot na wurin saboda basa turowa a email yanzu saikaje ama print dinshi ko kuma karubuta number ka ajiye 
Allah ya bada sa a
Inkanada tambaya zaka iya ajiye mana awurin comment

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)