Yadda zaka cika tallafin SURVIVALFUND

 Yan uwa barka da warhaka batareda bata lokaci ba tallafin survival fund wani tallafine da gomnatin tarayya ta fito da shi wanda takeso ta bada tallafi wa talakawan nigeriya. Tallafin ya kasu kashi uku ne1 nafarko shine Na Education wato private schools:- wanna gaban ana bukatan masu maka ranti nasu su cika domin samun wanna tallafi kuma su tabbatar sunada register da gomnati sannan shi wannan yanzu haka amfara cikawa

2 na biyu kuma masu asibiti wannan gaban ana bukatan masu asibitoci nasu sucika saboda suma su sami tallafi kuma su tabbatar sunada register da gomnati. shikuma sai ranar juma ah wato 25/09/2020 za fara cikawa

3 na uku kuma shine General wato na kowa da kowa anan ana masu sana oi da yawa ko da kuwa bakada register da gomnati zaka iya cikawa sannan za afara cikashine ranar monday wato 28/09/2020 insha Allah 

Karin bayani: shi wannan tallafin na survival fund kyautane ba bashiba kuma za abadashine tsawon wata uku wato idan kasamu za abaka na wata ukune misali kasamu abun kuma anfara bayarwa daga October to za a baka November and December ne missalifa, sannan za a rufe ne ranar 15/10/2020 insha Allah gomin cikawa sai ka shiga  Click here idan kuma kana bukatan acikama zaka iya tuntubammu ta wannan layin a 07033019266 kokuma ta whatsapp 07045527535 a farashi mai rahusa 

Allah ya bamu sa a


A.I.H

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)