Mutane da yawa suna tambaya wai me amfanin Reference number da ake bayarwa yayin cika covid-19 loan TCF koh kuma wasu suce sun rasa nasu basu dauka ba yayin cikawa ko kuma wani ya dauka amma ya mata inda yasa ko yayi missed nasa.
Toh kamar yadda zaku gani a photon kasannan wannan reference number yana amfanine kawai a lokacin da kake cika loan application din ma ana idan aka baka reference number yayin cikawa sai ka dauka toh kana cikin cikawa sai akasamu matsala
to zaka iya dawowa ka cigaba da registration dinka wato idan kazo bara zakasa new application ba saika continue application zaici gaba dama amma da zaran ga gama registration toh amfanin sa ya kare
Ata kaice dai wannan number indai kagama registration toh batada wani amfani abun da yake da mahimmanci shine BVN naka kuma har yanzu ana cikawa ga wanda basu cikaba ku Shiganan domin ganin yadda zaka cika da kuma wasu karin bayani.
A.I.H
Yi comment inkana da tambaya ko kuma kuyi join telegram channel namu domin samun sabbin ayyukanmu. Telegram channel
0 Comments