To yanzu ma ansake bude dumin wadanda annobar covid-19 na ya shafa su samu tallafi na bashi domin rage radadi dake damun su
Domin cikewa
zaka shiga https://nmfb.com.ng/covid-19-support idan kashiga
Yanda abun yake shine
Akwai
Household na kowa da kowane ma ana koda business dinka baida register da gwamnati zaka iya samu sai kuma
SME wanda saikana da registration da gwamnati da dai sauran su kawai idan kasan bakada cac da tin number
A shawarce ka cika HOUSEHOLD shine mafi sauki a gareka sannan kana fara cikewa za a baka wata number a sana to zaka dau number ka rubuta ta a wani wurin ka ajiye saika cigaba da aiki Allah ya bada sa a
Sannan dole site din zayyi nauyi yana da kyau kasamu browser mai kyau ka cika dashi ko kuma ka bari saida daddare ka cika
Insha Allah zamu zo muku da karin bayani ko cigaba da kasancewa da mu a koda yaushe
Pls aturawa yan uwa suma su amfana
A.I.H
0 Comments