JAMB zata fara saida form register UTME/De na 2021

 Hukumar zana jara bawa ta join admission and matriculation board Jamb zata fara saida form na 2021 dumin dalibai masu son shiga makarantin gaba da secondary schoolZa a fara saida form dinne ran 8/04/2021 insha Allah sannan za arufe ran 15/may/2021 insha Allah sa annan 

za ayi jarabawar mock ran 30/04/2021 dan haka duk wanda yakeso yayi mock exam sai yaje yayi registration na jamb da wurin domin idan bakayi registration da wuri ba bara ka samu daman zana jarabawar mock ba 

Domin karin bayani zaku iya duba website na jamb www.jamb.gov.ng wanda akeran ran zasu sake bayin ran 5/04/2021 ga wata

Post a Comment

0 Comments