NYIF zasu fara bawa mutane training a youtube ran 22 ga March

 Tsarin bawa matasa rancen kudi na nagerian youth investment found zasu fara bawa mutane training a gobe monday.

Wadan da aka fara turawa sako sune wa yanda suka kammala cike duk abunda ake bukata wato sunyi submitted na loan application na su suna jiran approved ne kawai. Training din zai kasance a manhajar youtube ne kuma duk wanda ya samu sakon zaije yayi training din a yadda aka tsara masa wato za a baka rana da zakayi training din

 don haka duk wanda yasan ya kai matakin loan application wato loan din na under review to yaje ya duba email ✉️ dinsa dan ta email ake turawa Kuma training din dole ne ma ana saikayi training din sa anan kasa mu daman samon bashin da za abayar  don haka ka tabba tar ka hallacci wannan training da zaayima wanda hakan yana da matukar amfani 

Ga wanda basuga sako ba a email nasu kuma sun cika sun kai wannan matakin loan application din toh su kwantar da hankalinsu domin training din zai kasance bach bach ne bawai dukka wanda yayi zasuyi training a time daya ba. 

Don haka saikana yawan duba emai dinka kar sako ya wuceka kullum kana duba email ✉️ dinka sosai karyashigo baka sani ba kuma ya zamana kana duba spam promotion na cikin email din 

Sa anan anfara turawa wanda suka cika individual ne ma ana wanda ba suda registration da gwamnati saboda haka inkasan bashi ka cika ba toh kana kan hanya kaima ka jira 

Karin bayani

Idan kasan har yanzu baka karisa cikawa ba kuma sun turoma message toh kayi kokari kaga ka cike dukda portal din yana da matukar dauyi amma ayi hakuri a dage a karisa saboda kasamu kaima kayi training kasamu kuddin ga wanda suke fama da matsalan verification suduba cikin post namu munyi bayani akan yadda zakayi  verified cikin sauki don haka sai a duba 

Ga wanda basu cike ba yaryanzu kuna dam cikewa na hanyar ziyartan shafin su wato nyif.nmfb.com.ng domin ka cika 

Ga wanda suka cika ba a turo musu message ba kuma suyi hakuri abun sun kasa sa bach bach ne don haka in angama da wannan za asake ba wasune insha Allah.

Inkana tambaya ka ajiye a wurin comment insha Allah inmun sani zamu amsama

Ko kuma kuyi join na telegram channel namu domin tambaya ko karin bayani Click here to join

A.I.H


Post a Comment

4 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)