Yadda zaka daura takardunka a N-POWER da NYIF inka rage dauyinsu

 Yadda zaka rage dauyin takardunka ka daura a N-POWER koh NYIF koh dai wani wuri dabam inda zasu ce ga rin wanda sukeso misali ace karya wuce 500kb 

Dafarko dai dai Shiganan ka dakko photo resizer 

Photo resizer wani app ne da zaka yi crop na photo da kuma rage mai dauyi ba tareda wani wahala ba.
Da farko kashiga cikin app din kana shiga sai ka danna inda akarubuta select picture sai kaje kanemo picture din dakake so kayi crop da resize idan kuma baka dau photon abun ba toh saika danna inda akasa take picture sai ka dau picture din 

Misali kanaso ka rage Indegine certificate dinka da zaka daura a NYIF saboda sunce kar dauyin sa ya wuce 500kb to saika ka.dau Indegine din a photo sai ka shiga cikin app din kana shiga ka shiga select picture kaje ka taba kan photon da kakeso kayi resize saika taba Sai ka duba can kasa zakaga inda aka rubuta a resize saika taba zai nunama size da yawa sai ka zabi na saman inkuma kana so kasa da kanna sai ka shiga custom zai baka daman rubuta wanda kakeso  

Kana danna wa shikenan sai ka fita daga cikin app din 

Yadda zaka daurasu a Npower portal 

Kashiga nan domin karantawa step by step 

Na NYIF kuma

Kashiga nan

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Join our telegram channel for more Telegram channel 


Post a Comment

0 Comments